Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 6
  • 20-26 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 20-26 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 6

20-26 ga Satumba

YOSHUWA 3-5

  • Waƙa ta 65 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Zai Albarkace Mu Idan Mun Nuna Bangaskiya”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Yos 5:​14, 15​—Wane ne “sarkin yaƙin rundunar” Jehobah? (w04 12/1 4 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 3:​1-13 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi​—Yin Amfani da Kayan Bincike”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—Kayan Bincike.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01 gabatarwa da kuma sakin layi na 1-2 (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 96

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 50

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 24 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba