12-18 ga Yuli
MAIMAITAWAR SHARI’A 13-15
Waƙa ta 38 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M. Sha. 14:21—Mene ne muka koya daga yadda Dokar ta hana Isra’ilawa dafa ɗan akuya a madarar mamarsa? (w06-E 4/1 31)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 13:1-18 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Wahala—1Yo 5:19. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Kada Ku Damu”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Nuna Ƙaunar da Ba ta Ƙarewa Ko da . . . Kuna Fama da Talauci—Kwango.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 39
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 71 da Addu’a