Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 4
  • 17-23 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 17-23 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 4

17-23 ga Mayu

LITTAFIN ƘIDAYA 32-33

  • Waƙa ta 142 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Kori Dukan Mazaunan Ƙasar”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 33:54​—Ta yaya ake rarraba gādon ƙasa ma Isra’ilawa? (mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-1 359 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 32:​28-42 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi​—Yin Amfani da Misalai”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Riƙa Amfani da Misalai.

  • Jawabi: (minti 5) w09-E 10/1 30, akwati​—Jigo: Me Ya Sa Jehobah Ya Albarkaci Yaƙi da Isra’ilawa Suka Yi a Dā? (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 58

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 30

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 107 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba