Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 10
  • 1-7 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 1-7 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 10

1-7 ga Fabrairu

LITTAFIN FIRISTOCI 26-27

  • Waƙa ta 89 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Za Ka Sami Albarkar Jehobah”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Fi 26:16​—Ta yaya Jehobah ya hukunta Isra’ilawa da cuta? (it-2-E 617)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 26:​18-33 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 6)

  • Jawabi: (minti 5) w09-E 8/1 30​—Jigo: Nawa Ya Kamata In Yi Gudummawa da Shi? (th darasi na 16)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 40

  • “Ka Zaɓi Bauta wa Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Matakan da Za Ka Ɗauka Kafin Yin Baftisma.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 11

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 2 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba