Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Nuwamba p. 5
  • Nuna Godiya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Nuna Godiya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Me Ya Sa Nuna Godiya Yake da Muhimmanci?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Darussan da Za Mu Iya Koya Daga Littafin Firistoci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Ku Saka Mulkin Allah Farko a Rayuwarku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • “Kada Ku Damu da Kome”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Nuwamba p. 5
Wata iyali a kasar Isra’ila ta dā suna cin naman dabbar da suka yi hadayar gyaran zumunci da ita.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 6-7

Nuna Godiya

7:11-15, 20

Hadayar gyaran zumunci da Isra’ilawa suke yi, ya tuna mana muhimmancin nuna godiya ga Jehobah ta addu’a da kuma ayyukanmu.​—Fib 4:​6, 7; Kol 3:15.

  • Yayin da muke addu’a, waɗanne abubuwa ne za mu iya gode ma Jehobah domin su?​—1Ta 5:​17, 18

  • Wane amfani za mu samu idan muna nuna godiya?

  • Ta yaya mutum zai iya cin abinci a teburin aljanu, kuma me ya sa hakan rashin godiya ne ga Jehobah?​—1Ko 10:​20, 21

Wata Ba-isra’iliya tana addu’a ga Jehobah tana masa godiya.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba