Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Nuwamba p. 3
  • 9-15 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-15 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Nuwamba p. 3

9-15 ga Nuwamba

LITTAFIN FIRISTOCI 1-3

  • Waƙa ta 20 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Manufar Hadayun da Aka Yi”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Firistoci.]

    • L.Fi 1:3; 2:​1, 12​—Manufar hadayun ƙonawa da hadayun hatsi (it-2-E 525; 528 ¶4)

    • L.Fi 3:1​—Manufar hadayun gyaran zumunci (it-2-E 526 ¶1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • L.Fi 2:13​—Me ya sa ake miƙa dukan hadayu da gishiri? (Eze 43:24; w04 7/1 29 sakin layi na 1)

    • L.Fi 3:17​—Me ya sa aka hana Isra’ilawa cin kitse, kuma wane darasi muka koya daga hakan? (it-1-E 813; w04 7/1 29 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 1:​1-17 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke bidiyon.

  • Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 53

  • “Darajar Anini Biyu”: (minti 15) Tattaunawa da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon nan ‘Ba da Kyauta ga Jehobah’. Ka karanta wasiƙa da ofishinmu ya turo don nuna godiya saboda gudummawa da ’yan’uwa suka yi a shekarar hidima da ta shige.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 21 sakin layi na 1-12

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 120 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba