Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Nuwamba p. 2
  • Musa Ya Bi Umurnin da Aka Ba Shi Daidai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Musa Ya Bi Umurnin da Aka Ba Shi Daidai
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Umurni ga Waɗanda Suke Yin Aiki a Taron Hidima
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Yadda Za Ka San Hanyoyin Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Nuwamba p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 39-40

Musa Ya Bi Umurnin da Aka Ba Shi Daidai

39:32, 43; 40:1, 2, 16

Musa ya bi daidai umurnin da Jehobah ya ba shi game da yadda za a gina mazaunin da kuma kafa shi. Darasin shi ne ya kamata mu riƙa yin biyayya da kuma bin umurni daga ƙungiyar Jehobah da dukan zuciyarmu kuma ba tare da ɓata lokaci ba. Ko da ba mu ga muhimmancin umurnin ba ko kuma ba mu fahimci dalilin da ya sa aka da umurnin ba, zai dace mu yi biyayya.​—⁠Lu 16:⁠10.

Me ya sa yake da muhimmanci mu saurara kuma mu bi umurni . . .

  • sa’ad da ake taron fita wa’azi?

  • game da jinyar gaggawa?

  • game da shiri kafin bala’i ya auku?

Hotuna: ’Yan’uwa maza da mata suna bin umurni da aka ba su. Na 1. Rukunin ’yan’uwa suna taron fita wa’azi a wata baranda. Na 2. Wata ’yar’uwa tana rubuta irin jinyar da take so a yi mata a katin DPA. Na 3. Wata iyali tana saka abubuwan da take bukata a jakar gagawa.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba