12-18 ga Oktoba
FITOWA 33-34
Waƙa ta 115 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Halayen Jehobah Masu Ban Sha’awa”: (minti 10)
Fit 34:5—Sanin sunan Allah ya ƙunshi sanin nufinsa da ayyukansa da kuma halayensa (it-2-E 466-467)
Fit 34:6—Halayen Jehobah suna sa mu kusace shi (w09 7/1 10 sakin layi na 3-5)
Fit 34:7—Jehobah yana gafarta wa masu zunubi da suka tuba (w09 7/1 10 sakin layi na 6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 33:11, 20—Ta yaya Allah ya yi magana da Musa “fuska da fuska”? (w04 7/1 27 sakin layi na 5)
Fit 34:23, 24—Me ya sa bangaskiya ce ta sa mazajen Isra’ila suka halarci bukukuwan da ake yi sau uku a shekara? (w98-E 9/1 20 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 33:1-16 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka tambayi masu sauraro: Ta yaya Rodah ta bayyana nassin da kyau? Ta yaya ta sa matar ta yi tunani game da batun?
Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujjar da aka saba bayarwa a yankinku. (th darasi na 16)
Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? kuma ku soma nazarin babi na 2. (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Matasa—Jehobah Ne Babban Abokinku?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Matasa—‘Ku Ɗanɗana Ku Ga Jehobah Mai Alheri Ne.’
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 19 sakin layi na 1-16
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 103 da Addu’a