28 ga Satumba–4 ga Oktoba
FITOWA 29-30
Waƙa ta 32 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ba da Gudummawa ga Jehobah”: (minti 10)
Fit 30:11, 12—Jehobah ya gaya wa Musa ya ƙirga Isra’ilawa (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-2 764-765)
Fit 30:13-15—Duk wanda aka ƙirga shi, ya ba da gudummawa ga Jehobah (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 502)
Fit 30:16—An yi amfani da gudummawar ‘domin hidimar tenti na taruwa’ (mwbr20.09-HA an ɗauko daga w11 11/1 12 sakin layi na 1-2)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 29:10—Mene ne ake nufi da cewa firistoci “za su ɗora hannuwansu a kan ɗan bijimin”? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 1029 sakin layi na 4)
Fit 30:31-33—Me ya sa babban laifi ne mutum ya yi māi mai tsarki kuma ya shafa ma wani da bai cancanci a shafa masa ba? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 114 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 29:31-46 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi, sai ka nuna yadda za a yi wa’azi ta kamara ko tarho. (Idan mutane a yankinku ba sa amfani da kamara ko tarho, ka nuna yadda za a yi wa’azi ga wanda ya ƙi fitowa bakin ƙofa.) (th darasi na 2)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 113 sakin layi na 18 (th darasi na 13)
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) km 1/11 4 sakin layi na 5-7; 6, akwati—Jigo: Wasu Shawarwari don Ibada ta Iyali. (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ka Iya Ba da Lokacinka da Kuma Ƙarfinka?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ana Shirin Wani Gagarumin Aikin Gini—Taƙaitawa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 18 sakin layi na 1-13
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 137 da Addu’a