Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuli p. 6
  • 27 ga Yuli–2 ga Agusta, 2020

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 27 ga Yuli–2 ga Agusta, 2020
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuli p. 6

27 ga Yuli–2 ga Agusta

FITOWA 12

  • Waƙa ta 20 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Muhimmancin Idin Ƙetarewa ga Kiristoci”: (minti 10)

    • Fit 12:​5-7​—Abin da ɗan rago na idin Ƙetarewa yake nufi (w07 1/1 22 sakin layi na 4)

    • Fit 12:​12, 13​—Abin da jinin da suka yayyafa a bakin ƙofa yake nufi (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 583 sakin layi na 6)

    • Fit 12:​24-27​—Darasin da muka koya daga idin Ƙetarewa (w13 12/15 20 sakin layi na 13-14)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 12:12​—Ta yaya annobar, musamman ta goma ta zama hukunci ga allolin ƙarya? (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 582 sakin layi na 2)

    • Fit 12:​14-16​—Mene ne Isra’ilawa ba sa yi a lokutan biki kamar na Idin Gurasa Mara Yisti kuma ta yaya hakan ya amfane su? (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-1 504 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 12:​1-20 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da mujalla ta kwana-kwanan nan da ta yi daidai da abin da kuka tattauna. (th darasi na 6)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 16 sakin layi na 21-22 (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 38

  • “Jehobah Yana Kāre Mutanensa”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Zagaya Wurin Adana Kayakin Tarihi: “A People for Jehovah’s Name”.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 13 sakin layi na 13-25 da Taƙaitawa da ke shafi na 114

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 129 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba