Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuli p. 5
  • Mene ne Halittu Suka Koya Mana Game da Karfin Zuciya?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene ne Halittu Suka Koya Mana Game da Karfin Zuciya?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • “Ka Yi Karfin Hali . . . Ka Kama Aikin”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • “Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Zuciya Ƙwarai”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ka Ba Ni Karfin Hali
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuli p. 5
Wani mutum da dansa sun tsaya kusa da rafi suna kallon manyan dutwasun da suke nesa.

RAYUWAR KIRISTA

Mene ne Halittu Suka Koya Mana Game da Ƙarfin Zuciya?

Jehobah yana koya mana halaye masu kyau ta wurin labaran bayinsa maza da mata da ke Littafi Mai Tsarki. Halittunsa ma suna koya mana darussa masu muhimmanci. (Ayuba 12:​7, 8) Ta yaya za mu koyi ƙarfin zuciya daga zaki da doki da tunku da tsuntsu mai suna hummingbird da kuma giwa?

KU KALLI BIDIYON NAN KU KOYI ƘARFIN ZUCIYA DAGA HALITTUN ALLAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Zakanya da ’ya’yanta suna shan ruwa a wani karamin kogi.

    Ta yaya zakanya take nuna ƙarfin zuciya sa’ad da take ƙare ’ya’yanta?

  • Dawakai suna guduwa a wani baban fili.

    Ta yaya ake horar da dawakai su zama da ƙarfin zuciya a yaƙi?

  • Tunku yana fada da maciji.

    Me ya sa tunkuna ba sa jin tsoron macizai masu dafi?

  • Wani tsuntsu da ake kira hummingbird yana kāre yankinsa daga wani tsuntsu.

    Ta yaya ƙananan tsuntsaye masu suna hummingbirds suke nuna ƙarfin zuciya?

  • Wasu giwaye suna tafiya tare.

    Ta yaya giwaye suke nuna ƙarfin zuciya sa’ad da suke kāre junansu?

  • Mene ne dabbobin nan suka koya maka game da ƙarfin zuciya?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba