20-26 ga Yuli
FITOWA 10-11
Waƙa ta 65 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Musa da Haruna Sun Nuna Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)
Fit 10:3-6—Da ƙarfin zuciya, Musa da Haruna sun gaya wa Fir’auna annoba ta takwas (w09 7/15 20 sakin layi na 6)
Fit 10:24-26—Musa da Haruna ba su bar Fir’auna ya rinjaye su su yi wa Jehobah rashin biyayya ba
Fit 10:28; 11:4-8—Musa da Haruna sun faɗi annoba ta goma ba tare da jin tsoro ba (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 436 sakin layi na 4)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 10:1, 2—Wane darasi ne iyaye za su iya koya daga ayoyin nan? (w95 9/1 23 sakin layi na 11)
Fit 11:7—Mene ne Jehobah yake nufi sa’ad da ya ce “ko kare ma ba zai yi . . . haushi” ga Isra’ilawa ba? (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-1 783 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 10:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon sai ku amsa tambayoyin nan: Me ka koya daga yadda mai shelan ya taimaka wa maigidan ya fahimci batun? Ta yaya za ka iya ba maigidan ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi?
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka gayyaci maigidan zuwa taro. (th darasi na 8)
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 12)
RAYUWAR KIRISTA
“Mene ne Halittu Suka Koya Mana Game da Ƙarfin Zuciya?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Koyi Ƙarfin Zuciya Daga Halittun Allah.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 13 sakin layi na 1-12
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 113 da Addu’a