Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuni p. 8
  • Za Ka Iya Wa’azi da Koyarwa!

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za Ka Iya Wa’azi da Koyarwa!
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za Mu Yi Farin Ciki Sa’ad da Muka Soma Sabuwar Hidima
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Jehobah Yana Koyar da Mu Don Wannan Aikin
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Kada Ku Ja da Baya
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • “Ka Yi Karfin Hali . . . Ka Kama Aikin”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuni p. 8

RAYUWAR KIRISTA

Za Ka Iya Wa’azi da Koyarwa!

Da farko Musa ya ga kamar ba zai iya aikin da Jehobah ya ba shi ba. (Fit 4:​10, 13) Ka taɓa jin hakan? Kana nazarin Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehobah ne? Shin kana ganin ba za ka iya zuwa gida-gida kana wa’azi ba? Ko kai matashi ne da kake jin tsoron yin wa’azi a makaranta? Ko kana jin tsoron yin wa’azi ta waya ko a inda jama’a suke? Ka yi addu’a ga Jehobah kuma ka roƙe shi ya ba ka ruhu mai tsarki. (1Bi 4:11) Ka kasance da tabbaci cewa zai taimaka maka ka yi duk aikin da ya ba ka.​—Fit 4:​11, 12.

KU KALLI BIDIYON NAN KU ZAMA DA ƘARFIN ZUCIYA . . . MASU SHELA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wace matsala ce ’Yar’uwa Aoyama ta fuskanta?

  • Mene ne ya taimaka mata ta kasance da ƙarfin zuciya?​—Irm 20:​7-9

  • Ta yaya ta amfana sa’ad da ta faɗaɗa hidimarta?

  • Waɗanne matsaloli ne Jehobah zai taimaka maka ka magance su a wa’azi?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba