DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 46-47
An Sami Abinci a Lokacin Yunwa
47:13, 16, 19, 20, 23-25
Mutane da yawa suna wahala don ba sa jin Kalmar Allah balle ma su yi amfani da ita. (Am 8:11) Jehobah yana tanadar mana da abubuwa da yawa da za su ƙarfafa dangantakarmu da shi ta wurin Yesu Kristi.
Littattafanmu
Taron ikilisiya
Manyan taro
Sauti
Bidiyo
Dandalin JW.ORG
Tashar JW
Wane ƙoƙari nake yi don in amfana daga abubuwan da Jehobah yake mana tanadinsu?