Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuni p. 3
  • 8-14 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 8-14 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuni p. 3

8-14 ga Yuni

FARAWA 46-47

  • Waƙa ta 86 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “An Sami Abinci a Lokacin Yunwa”: (minti 10)

    • Fa 47:13​—An yi yunwa sosai a Masar da Kan’ana (mwbr20.06-HA an ɗauko daga w87 5/1 15 sakin layi na 2)

    • Fa 47:​16, 19, 20​—Masarawa sun ba da abubuwan da suke da shi domin su sami abincin da suke bukata

    • Fa 47:​23-25​—Muna bukatar mu yi ƙoƙari sosai don mu amfana daga abubuwan da suke ƙarfafa dangantakarmu da Jehobah a yau (kr 234-235 sakin layi na 11-12)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 46:4​—Me Jehobah yake nufi sa’ad da ya ce hannun Yusuf ne ‘zai rufe idanun’ Yakub? (mwbr20.06-HA an ɗauko daga it-1 220 sakin layi na 1)

    • Fa 46:​26, 27​—Mutane guda nawa ne daga iyalin Yakub suka ƙaura zuwa ƙasar Masar? (mwbr20.06-HA an ɗauko daga nwtsty na nazarin A. M 7:14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 47:​1-17 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ku amsa tambayoyin nan: Ta yaya ɗan’uwan ya yi tambayoyi da kyau? Ta yaya ɗan’uwan ya bayyana nassin da ya karanta?

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka yi amfani da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 3)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka yi amfani da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Sai ka yi nazarin babi na 9 da mutumin. (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 96

  • Mu Riƙa Kasa Kunne ga Tunasarwar Jehobah: (minti 15) Ku kalli bidiyon nan Ku Saurari Tunasarwar da Muke Samu Daga Jehobah. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su ci gaba da karanta Kalmar Allah kuma su yi amfani da abubuwan da ake mana tanadinsu don mu kusaci Jehobah.​—Ish 25:6; 55:1; 65:13; Mt 24:45.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 10 sakin layi na 1-11 da akwatin da ke shafi na 86

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 109 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba