Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 2
  • 4-10 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 4-10 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 2

4-10 ga MAYU

FARAWA 36-37

  • Waƙa ta 114 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “An Wulaƙanta Yusuf Saboda Kishi”: (minti 10)

    • Fa 37:​3, 4​—’Yan’uwan Yusuf sun ƙi jininsa don babansu yana ƙaunar sa fiye da su (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 8/1 12-13)

    • Fa 37:​5-9, 11​—Mafarkan da Yusuf ya yi sun sa ’yan’uwansa sun ƙara ƙin jininsa (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 8/1 13 sakin layi na 2-4)

    • Fa 37:​23, 24, 28​—’Yan’uwan Yusuf sun wulaƙanta shi saboda kishi

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 36:1​—Me ya sa aka ba Isuwa suna Edom? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga it-1 678)

    • Fa 37:​29-32​—Me ya sa ’yan’uwan Yusuf suka nuna wa Yakub kayan Yusuf da ya yage da jini a kai? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga it-1 561-562)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 36:​1-19 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Bayani Dalla-Dalla sai ku tattauna darasi na 17 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w02-E 10/15 30-31​—Jigo: Me Ya Sa Ya Dace Kiristoci Su Yi Kishi don Allah? (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 126

  • “A Shirye Kake?”: (minti 15) Tattaunawa da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon nan A Shirye Kake Idan Bala’i ta Auku? Ka haɗa da tunasarwa daga ofishinmu ko kuma daga rukunin dattawa idan akwai.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 7 sakin layi na 15-27 da Taƙaitawa da ke shafi na 66

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 84 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba