Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Afrilu p. 6
  • 27 ga Afrilu–3 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 27 ga Afrilu–3 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Afrilu p. 6

27 ga Afrilu–3 ga Mayu

FARAWA 34-35

  • Waƙa ta 28 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako”: (minti 10)

    • Fa 34:1​—Dina ta yi abota da ’yan matan Kan’ana (mwbr20.04-HA an ɗauko daga w97 2/1 30 sakin layi na 4)

    • Fa 34:2​—Shekem ya kwana da Dina (lvs 124 sakin layi na 14)

    • Fa 34:​7, 25​—Simeyon da Lawi sun kashe Shekem da kuma duka mazajen da ke birnin (w09 10/1 21 sakin layi na 1-2)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 35:8​—Wace ce Debora kuma me za mu iya koya daga wurin ta? (mwbr20.04-HA an ɗauko daga it-1 600 sakin layi na 4)

    • Fa 35:​22-26​—Ta yaya muka san cewa zuriyar da Almasihu zai fito ba na ’ya’yan fari kawai ba ne? (w17.12 14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 34:​1-19 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon sai ku tattauna tambayoyi na gaba: Ta yaya Na’omi ta yi ƙoƙari ta ratsa zuciyar matar? Ta yaya za mu soma nazari da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 13)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 4 sakin layi na 6-7 (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 40

  • “Ku Kawar da Gumakan Allolin Ƙarya”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan “Kada Ku Ba Shaiɗan Dama”.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 7 sakin layi na 1-14

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 143 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba