Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Afrilu p. 8
  • Me Ya Fi Muhimmanci a Gare Ni?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Ya Fi Muhimmanci a Gare Ni?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Yara da Matasa, Ku Kafa Makasudai a Bautarku
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Ƙara Ƙoƙari a Hidimarsu?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Matasa, Ku Biɗi Makasudan Da Za Su Daraja Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • Ka Ci Gaba da Karfafa Dangantakarka da Jehobah
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Afrilu p. 8
Yakub yana kokawa da mala’ika.

RAYUWAR KIRISTA

Me Ya Fi Muhimmanci a Gare Ni?

Yakub ya yi kokawa da mala’ika domin ya sami wani abu mai muhimmanci, wato albarkar Jehobah. (Fa 32:​24-31; Ho 12:​3, 4) Mu kuma fa? Muna yin iya ƙoƙarinmu mu yi biyayya ga Jehobah domin mu sami albarkarsa? Alal misali, idan muka sami aikin da zai hana mu zuwa taro, me za mu yi? Idan muka bauta ma Jehobah da dukan ƙarfinmu da dukan lokacinmu da kuma dukiyarmu, zai zubo mana “albarku masu yawan gaske.” (Mal 3:10) Zai ja-gorance mu, ya kāre mu kuma ya biya bukatunmu.​—Mt 6:33; Ibr 13:5.

KU KALLI BIDIYON NAN KA YI ƘOƘARI KA CIM MA MAKASUDAN DA KA KAFA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wata ’yar’uwa majagaba tana fassara yaren kurame a wurin aikinta.

    Ta yaya abin da ’yar’uwar take so ya zama mata jarraba?

  • ’Yar’uwar tana aiki har dare.

    Ta yaya aikinmu zai iya zama mana jarraba?

  • Timoti ya tsaya kusa da windo yana karanta nadadden littafi.

    Me ya sa Timoti ya ci gaba da kafa makasudai ko da yake shi mai ibada ne sosai?​—1Ti 4:16

  • ’Yar’uwar tare da wata ’yar’uwa suna gaishe da wata mata da suka zo gidanta don su yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ita.

    Wane abu ne ya fi muhimmanci a gare ka?

    Ta yaya za mu nuna “aikin da ya fi muhimmanci” a gare mu?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba