Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Maris p. 6
  • 30 ga Maris–5 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 30 ga Maris–5 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Maris p. 6

30 ga Maris–5 ga Afrilu

FARAWA 29-30

  • Waƙa ta 93 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yakub Ya Yi Aure”: (minti 10)

    • Fa 29:​18-20​—Yakub ya amince ya bauta wa Laban har shekara bakwai kafin ya auri Rahila (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w03 10/15 29 sakin layi na 6)

    • Fa 29:​21-26​—Laban ya yi wa Yakub wayo ta wurin ba shi Leya maimakon Rahila (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w07 10/1 8-9; it-2 341 sakin layi na 3)

    • Fa 29:​27, 28​—Yakub ya yi abin da ya dace a yanayi mai wuya

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 30:3​—Me ya sa Rahila ta ɗauki yaran da Bilha ta haifa wa Yakub kamar yaranta? (mwbr20.03-HA an ɗauko daga it-1 50)

    • Fa 30:​14, 15​—Me ya sa wataƙila Rahila ta ba da zarafin mijinta ya shigo wurinta don ta samu saiwar ɗaukar ciki ko manta’uwa? (w04 6/1 30 sakin layi na 7)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 30:​1-21 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Jawabi Mai Ƙarfafawa, bayan haka, sai ku tattauna darasi na 16 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 59 sakin layi na 21-22 (th darasi na 18)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 57

  • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yadda Za Mu Yi wa Makafi Wa’azi”: (minti 10) Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi. Ka yi tambayoyi na gaba: Me ya sa yake da muhimmanci mu taimaka wa makafi? A ina za mu sami makafi? Ta yaya za mu yi musu wa’azi? Waɗanne abubuwa za mu yi amfani da su don mu taimaka musu su soma bauta wa Jehobah?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Maris.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 5 sakin layi na 14-26 da Taƙaitawa da ke shafi na 50

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 30 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba