Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Maris p. 5
  • Yakub Ya Sami Albarkar da Ta Dace da Shi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yakub Ya Sami Albarkar da Ta Dace da Shi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Yakubu da Isuwa Sun Shirya
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Tagwaye Da Suka Bambanta
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Tambayoyi Daga Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • Yakubu Ya Sami Gādo
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Maris p. 5
Yakub ya saka kayan Isuwa da fatar akuya a wuyarsa da hannunsa, Ishaku kuma yana taba hannun Yakub.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 27-28

Yakub Ya Sami Albarkar da Ta Dace da Shi

27:6-10, 18, 19, 27-29

Sa’ad da Ishaku ya albarkaci Yakub, yana yin annabci ne.

  • Taswirar Kasar Alkawari da ke nuna kasa mai kyau ta Isra’ila da kuma busashiyar kasa ta Edom.

    27:28​—Jehobah ya ba wa zuriyar Yakub “ƙasa mai amfani.”​—M.Sh 26:15

  • 27:29​—Isra’ilawa (zuriyar Yakub) sun fi Edomawa (zuriyar Isuwa) ƙarfi sosai.​—Fa 25:23; 2Sam 8:14

  • 27:29​—Edomawa sun tsāne Isra’ilawa sosai kuma hakan ya sa an la’anta su kuma daga baya an halaka su gabaki ɗaya.​—Eze 25:​12-14

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba