DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 22-23
“Yahweh Ya Gwada Ibrahim”
22:1, 2, 9-12, 15-18
Baƙin cikin da Ibrahim ya yi sa’ad da yake shirin ba da hadayar Ishaku ya nuna mana irin baƙin cikin da Jehobah ya ji sa’ad da ya ba da hadayar Ɗansa Yesu Kristi. (Yoh 3:16) Ta yaya aya ta 2 ta nuna yadda Jehobah yake ji game da Ɗansa da mutane?