Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Maris p. 2
  • 2-8 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 2-8 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Maris p. 2

2-8 ga Maris

FARAWA 22-23

  • Waƙa ta 89 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yahweh Ya Gwada Ibrahim”: (minti 10)

    • Fa 22:​1, 2​—Allah ya gaya wa Ibrahim ya ba da hadayar ɗansa Ishaku (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w12 1/1 23 sakin layi na 4-6)

    • Fa 22:​9-12​—Allah ya hana Ibrahim kashe Ishaku

    • Fa 22:​15-18​—Jehobah ya yi alkawari cewa zai albarkaci Ibrahim don ya yi biyayya (w12 10/15 23 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 22:5​—Me ya sa Ibrahim ya gaya wa bayinsa cewa shi da Ishaku za su dawo duk da cewa ya san zai yi hadaya da Ishaku? (w16.02 7 sakin layi na 13)

    • Fa 22:12​—Ta yaya wannan nassin ya nuna cewa Jehobah yana zaɓan abubuwan da yake so ya sani kafin su faru? (mwbr20.03-HA an ɗauko daga it-1 853 sakin layi na 5-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 22:​1-18 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Magana Ba Shakka, sai ku tattauna darasi na 15 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) it-1-E 604 sakin layi na 5​—Jigo: Me Ya Sa Aka Ce Ibrahim Mai Adalci Ne Tun Kafin Mutuwar Yesu? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 4

  • Biyayya Zai Kāre Mu: (minti 15) Ku kalli bidiyon nan Taron Shekara-Shekara na 2017​—Jawabai da Jigonmu na 2018​—Gajeren Bidiyon..

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 3 sakin layi na 14-21 da akwatin da ke shafi na 30; da kuma Taƙaitawa da ke shafi na 32

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 16 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba