17-23 ga Fabrairu
FARAWA 18-19
Waƙa ta 1 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“‘Mai Shari’ar Dukan Duniya’ Ya Hallaka Sodom da Gomora”: (minti 10)
Fa 18:23-25—Ibrahim ya gaskata cewa Jehobah yakan yi adalci idan yana shari’a (w17.04 18 sakin layi na 1)
Fa 18:32—Jehobah ya yarda cewa idan akwai mutane goma masu adalci a Sodom, ba zai hallaka birnin ba (w18.08 30 sakin layi na 4)
Fa 19:24, 25—Jehobah ya hallaka biranen Sodom da Gomora domin muguntarsu (w10 11/15 26 sakin layi na 12)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fa 18:1, 22—Ta yaya Yahweh “ya bayyana ga Ibrahim” kuma ya kasance da shi? (mwbr20.02-HA an ɗauko daga w88 5/15 23 sakin layi na 4-5)
Fa 19:26—Me ya sa matar Lot “ta zama dutsen gishiri”? (w19.06 20 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 18:1-19 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sa’an nan ku tattauna tambayoyi na gaba: Ta yaya mai shelan ya gabatar da nassin yadda ya dace? Ta yaya ya bayyana nassin da ya karanta da kyau?
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba wa mutumin littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? kuma ku tattauna hoton da ke shafi na 98. (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
“Kana Amfana Daga Tattauna Kalmar Allah Kowace Rana?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Kada Ku Ƙaunaci Duniya (1Yo 2:15).
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 2 sakin layi na 13-23 da Taƙaitawa da ke shafi na 24
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 2 da Addu’a