Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Janairu p. 4
  • 13-19 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Janairu p. 4

13-19 ga Janairu

FARAWA 3-5

  • Waƙa ta 72 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Mummunar Sakamakon Ƙarya ta Farko”: (minti 10)

    • Fa 3:1-5​—Iblis ya yi ƙarya a kan Allah (w17.02 5 sakin layi na 9)

    • Fa 3:6​—Adamu da Hauwa’u sun yi wa Allah rashin biyayya (mwbr20.01-HA an ɗauko daga w00 11/15 25-26)

    • Fa 3:​15-19​—Allah ya hukunta masu tawayen (w12 10/1 4 sakin layi na 2; w04 4/1 29 sakin layi na 2; mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-2 186)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 4:​23, 24​—Me ya sa Lamek ya yi wannan furucin? (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-2 192 sakin layi na 5)

    • Fa 4:26​—A wace hanya ce mutane a zamanin Enosh ‘suka fara kiran Yahweh’? (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-1 338 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 4:17–5:8 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka tambayi masu sauraro tambayoyi na gaba: Me ya burge ka game da gabatarwar? Me za mu iya koya daga lokacin da masu shelar suka ce za su dawo?

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane a yankinku suka saba bayarwa. (th darasi na 3)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba wa maigidan mujalla ta kwana-kwanan nan da ta amsa tambayar da ya yi maka. (th darasi na 2)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 63

  • “Yadda Za Mu Yi Amfani da Warƙoƙi a Wa’azi”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalla da kuma tattauna bidiyon da ya nuna yadda za a yi amfani da warƙoƙi a wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 19 sakin layi na 20-23 da Taƙaitawa da ke shafi na 205-206

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 85 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba