Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Janairu p. 3
  • Za Ka Iya Bayyana Imaninka?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za Ka Iya Bayyana Imaninka?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Halitta ko Ra’ayin Bayyanau?—Sashe na 1: Me Ya Sa Za Ka Yi Imani da Allah?
    Tambayoyin Matasa
  • Ka Dada Koya Game da Jehobah Ta Abubuwan da Ya Halitta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Matasa, Ku Karfafa Bangaskiyarku
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Ka Karfafa Bangaskiyarka Cewa Akwai Mahalicci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Janairu p. 3
Wani dan’uwa yana karanta ma wani mutum Littafi Mai Tsarki lokacin da suke hutawa a wurin aiki.

RAYUWAR KIRISTA

Za Ka Iya Bayyana Imaninka?

Idan wani ya tambaye ka dalilin da ya sa ka gaskata cewa Allah ne ya halicci abubuwa, me za ka gaya masa? Idan kana so ka ba da amsa ba tsoro, dole ne ka yi waɗannan abubuwa biyu: Da farko, ya kamata kai da kanka ka san dalilin da ya sa ka gaskata cewa Allah ne ya halicci abubuwa. (Ro 12:​1, 2) Bayan haka, sai ka yi tunani a kan yadda za ka iya bayyana ma wani abin da ka yi imani da shi.​—K. Ma 15:28.

KU KALLI BIDIYON NAN WATA LIKITAR GYARAN KASHI TA BAYYANA IMANINTA DA WANI MASANIN DABBOBI YA BAYYANA IMANINSA DON KU GA DALILAN DA SUKA SA WASU SUKA GASKATA CEWA AKWAI MAHALICCI, SA’AN NAN KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Yadda gwiwar dan Adam take.

    Me ya sa Irène Hof Laurenceau ta gaskata cewa akwai mahalicci maimakon juyin halitta?

  • Yaroslav Dovhanych.

    Me ya sa Yaroslav Dovhanych ya gaskata cewa akwai mahalicci maimakon juyin halitta?

  • Ta yaya za ka bayyana ma wani dalilin da ya sa ka gaskata cewa akwai mahalicci?

  • Waɗanne abubuwa ne ƙungiyar Jehobah ta tanadar a yarenku da suke taimaka maka ka gaskata cewa akwai mahalicci kuma ka iya bayyana wa mutane dalilin da ya sa ka gaskata cewa Allah ne ya halicci abubuwa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba