Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Oktoba p. 4
  • 21-27 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 21-27 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Oktoba p. 4

21-27 ga Oktoba

1 BITRUS 3-5

  • Waƙa ta 14 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ƙarshen Dukan Abu Ya Yi Kusa”: (minti 10)

    • 1Bi 4:7​—“Ku natsu, ku kame kanku, domin ku iya yin addu’a” (w13 11/15 3 sakin layi na 1)

    • 1Bi 4:8​—“Ku ƙaunaci juna da ƙauna ta ainihi” (mwbr19.10-HA an ɗauko daga w99 4/15 22 sakin layi na 3)

    • 1Bi 4:9​—‘Ku riƙa karɓar juna a cikin gidajenku, ba tare da gunaguni ba’ (w18.03 14-15 sakin layi na 2-3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Bi 3:​19, 20​—A yaushe ne Yesu ya yi wa “ruhohin da suke cikin kurkuku . . . shela” kuma ta yaya? (w13 6/15 23)

    • 1Bi 4:6​—Su waye “matattu” da aka yi musu “wa’azin labari mai daɗi”? (w08 11/15 21 sakin layi na 8)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Bi 3:​8-22 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka gabatar da kuma tattauna (kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 137

  • “Yin Ladabi da Biyayya Yakan Rinjayi Mutane”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Jehobah Yana Ƙarfafa Mu Don Mu Jure Wahala.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 15 sakin layi na 19-20 da Taƙaitawa da ke shafi na 162-163

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 61 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba