Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Satumba p. 6
  • Abin da Ke Janyo Zunubi da Mutuwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin da Ke Janyo Zunubi da Mutuwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Zama da Tsarki”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Kada Ka Bar Sha’awa Marar Kyau Ta Shawo Kanka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Ya Yi Abubuwa Masu Rai A Duniya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • “Ku Yarda Allah Ya Canja Ku Ya Sabunta Tunaninku da Hankalinku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Satumba p. 6
Wani dan’uwa yana tunani a kan wasu abubuwan da za su iya zama masa jaraba, kamar: kudi, mota, tabar sigari, ’yan mata

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YAKUB 1-2

Abin da Ke Janyo Zunubi da Mutuwa

1:14, 15

Ga abubuwan da za ka yi idan ka soma tunanin banza:

  • Ka yi ƙoƙari ka canja tunanin nan da nan.​—Fib 4:8

  • Ka yi tunani a kan sakamako marar kyau da tunanin zai iya janyo maka.​—M.Sh 32:29

  • Ka yi addu’a.​—Mt 26:41

Idan ka soma tunanin banza, wane abu mai kyau za ka iya yin tunani a kai?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba