12-18 ga Agusta
TITUS 1–FILIMON
Waƙa ta 99 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Kuma Naɗa Dattawa”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Titus.]
Tit 1:5-9—Masu kula da da’ira ne suke naɗa dattawa. Amma sai ’yan’uwan suna da halayen da suka jitu da Kalmar Allah (w14 11/15 28-29)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Filimon.]
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Tit 1:12—Waɗanne dalilai ne suka nuna cewa nassin nan bai goyi bayan ƙabilanci ba? (mwbr19.08-HA an ɗauko daga w89 5/15 31 sakin layi na 5)
Fil 15, 16—Me ya sa Bulus bai roƙi Filimon ya ba wa Onisimus ’yanci ba? (w08 10/15 31 sakin layi na 5)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Tit 3:1-15 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 3)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 12)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba wa maigidan katin jw.org. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Matasa—Ku Zama ‘da Ƙwazon Yin Ayyukan Kirki’”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Wasu Matasan da Suka Ɗaukaka Jehobah.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 12 sakin layi na 1-13
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 127 da Addu’a