Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuli p. 2
  • Ku Kawar da Halinku na Dā, Sai Ku Yafa Sabon Hali

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kawar da Halinku na Dā, Sai Ku Yafa Sabon Hali
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ku Iya “Kawar da Halinku na Dā”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
  • Ku Ci-gaba da Saka ‘Sabon Hali’ Bayan Kun Yi Baftisma
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
  • Wane Irin Mutumi ne Kake Son Ka Zama?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Ka Dauki Sabon Hali kuma Ka Ci gaba da Hakan
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuli p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | KOLOSIYAWA 1-4

Ku Kawar da Halinku na Dā, Sai Ku Yafa Sabon Hali

3:5-14

Wata ’yar’uwa tana bimbini bayan ta karanta littafin nan Ka Kusaci Jehobah tare Littafi Mai Tsarki

Shin ka daina wasu halayen banza sa’ad da ka soma bauta wa Jehobah? Idan ka yi hakan, babu shakka Jehobah ya yi farin ciki sosai da canjin da ka yi. (Eze 33:11) Duk da haka, kana bukatar ka yi ƙoƙari don kar ka koma yin halayen nan da ka bari, amma ka ci gaba da zama mutumin kirki. Ka amsa tambayoyi na gaba don ka ga wuraren da kake bukatar yin gyara:

  • Shin ina riƙe mutanen da suka yi min laifi a zuci ne ko ina gafarta musu?

  • Ina yin haƙuri da mutane ko da ina sauri ko kuma na gaji?

  • Idan tunanin lalata ya shigo zuciyata, ina ci gaba da tunanin ne ko kuma ina daina tunanin da sauri?

  • Ina raina mutanen wasu ƙabilu ko wata ƙasa ne?

  • Na taɓa hasala ma wani kwanan nan ko kuma na yi masa baƙar magana?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba