Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuni p. 4
  • 17-23 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 17-23 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuni p. 4

17-23 ga Yuni

AFISAWA 4-6

  • Waƙa ta 71 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Saka ‘Dukan Kayan Kāriyar Yaƙi Wanda Allah Ya Bayar’”: (minti 10)

    • Afi 6:​11-13​—Muna bukatar kāriya daga Shaiɗan da kuma aljanunsa (w18.05 27 sakin layi na 1)

    • Afi 6:​14, 15​—Ku yi amfani da gaskiya da adalci da kuma labari mai daɗi na salama wajen kāre kanku (w18.05 28-29 sakin layi na 4, 7, 10)

    • Afi 6:​16, 17​—Ku kāre kanku ta wurin bangaskiya da begen samun ceto da kuma Kalmar Allah (w18.05 29-31 sakin layi na 13, 16, 20)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Afi 4:30​—Ta yaya mutum zai ɓata wa ruhu mai tsarki na Allah rai? (mwbr19.06-HA an ɗauko daga it-1 1128 sakin layi na 3)

    • Afi 5:5​—Ta yaya mai kwaɗayi da mai bautar gumaka suka zama ɗaya? (mwbr19.06-HA an ɗauko daga it-1 1006 sakin layi na 2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Afi 4:​17-32 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar kuma ka tattauna (kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 135

  • “Mene ne Ra’ayin Jehobah?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Riƙa Tunani a Kan Abin da Jehobah Yake So (L.Fi 19:18).

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 9 sakin layi na 10-14 da Ƙarin Bayani na 21 da 25

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 34 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba