Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Nuwamba p. 3
  • An Zuba Wa Ikilisiyar Kirista Ruhu Mai Tsarki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Zuba Wa Ikilisiyar Kirista Ruhu Mai Tsarki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • An Zarge Shi da Ta da Rikici da Kuma Tashin Hankali
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Bulus Ya Daukaka Kara Zuwa Gaban Kaisar Kuma Ya Yi ma Sarki Agiriffa Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Nuwamba p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 1-3

An Zuba Wa Ikilisiyar Kirista Ruhu Mai Tsarki

Mutane daga kasashe dabam-dabam da suka zo Urushalima a lokacin Fentakos na shekara ta 33

2:1-8, 14, 37, 38, 41-47

Yawancin Yahudawa da suka zo Urushalima a lokacin Fentakos na shekara ta 33 bayan mutuwar Yesu, sun zo ne daga wasu ƙasashe. (A. M 2:​9-11) Duk da cewa suna bin Dokar da Aka Bayar ta Hannun Musa, da alama a ƙasashen waje aka haife su har suka girma. (Irm 44:1) Don haka, kamanin wasu daga cikinsu da yadda suke magana ya yi dabam da na Yahudawa. Da mutane 3,000 daga ƙasashe dabam-dabam suka yi baftisma, ikilisiyar Kirista ta ƙunshi mutane daga al’adu dabam-dabam. Duk da cewa al’adunsu sun bambanta, sukan je “Haikali da nufi ɗaya.”​—A. M 2:46.

Ta yaya za ka nuna cewa ka damu da . . .

  • mutanen da suka fito daga wasu ƙasashe da suke zama a yakinku?

  • ’yan’uwa maza da mata da suka fito daga wasu ƙasashe a ikilisiyarku?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba