Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuli p. 7
  • Mubazzari Ya Dawo

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mubazzari Ya Dawo
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Yaya Za Ka Iya Taimakon Ɗa “Mubazzari”?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • Sabon Bidiyo don Soma Nazari da Mutane
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Bidiyon nan Jehovah’s Witnesses—Organized to Share the Good News
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Amfani da Bidiyoyi don Koyarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuli p. 7
David ya dawo gida kuma rungumi babansa

RAYUWAR KIRISTA

Mubazzari Ya Dawo

KU KALLI BIDIYON NAN MUBAZZARI YA DAWO, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Mene ne ya nuna cewa dangantakar David da Jehobah ta soma ɓacewa kuma ta yaya iyayensa da ɗan’uwansa da kuma dattawa suka yi ƙoƙari su taimaka masa?

  • Me ya nuna cewa Ɗan’uwa da ’Yar’uwa Barker iyayen kirki ne?

  • Wane darasi ne bidiyon ya koya mana game da . . .

    • David da Al suna aiki tare

      sa aikinmu farko a rayuwa?

    • David and Al at a bar with Vivian and Taylor

      abokan banza?

    • David da Al sun a gidan giya tare da Vivian da Taylor

      jin shawara?

    • David yana saurarar gargadin da babansa yake masa daga Littafi Mai Tsarki

      tuba da kuma yafewa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba