Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Mayu p. 6
  • Jehobah Zai Ba Ka Karfin Zuciya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Zai Ba Ka Karfin Zuciya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Allah Ya Damu da Wahalar da Muke Sha Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2018-2019​—Mai Kula da Da’ira
  • Ka “Faɗi Maganar Allah Da Ƙarfin Zuciya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Me Ya Sa Allah Ya Ƙyale Mutane Su Sha Wahala?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Mayu p. 6
Wata ’yar Isra’ila tana magana da matar Na’aman

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Zai Ba Ka Ƙarfin Zuciya

Shin ka taɓa jin tsoron yin wa’azi ko ka gaya wa mutane cewa kai Mashaidin Jehobah ne a makarantarku? Idan haka ne, ta yaya za ka kasance da “ƙarfin hali” don ka yi wa’azi? (1Ta 2:⁠2) Me ya sa kake bukatar ka kasance da ƙarfin hali? Bayan kun kalli bidiyon nan Jehobah Zai Ba Ka Ƙarfin Zuciya, ku amsa tambayoyin nan:

  1. Safiya ta ba wa Zoe littafin nan Ka Koya Daga Wurin Babban Malami; wani yaro Mashaidi yana karanta wa dan makarantarsu littafin nan Questions Young People Ask

    Labarin wace ce a Littafi Mai Tsarki ya taimaka wa Safiya ta yi ƙarfin hali?

  2. Ta yaya kwaikwayon da Safiya ta yi da iyayenta ya taimaka mata?

  3. Me ya sa yake da kyau ka yi wa ’yan makarantarku wa’azi?

  4. Idan kuma ba ka makaranta, wane darasi ne ka koya daga wannan bidiyon?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba