Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Mayu p. 7
  • Kada Ku Ji Tsoron Mutane

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kada Ku Ji Tsoron Mutane
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • “Na Nuna Muku Misali”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Taimako Domin Mu Kawar da Tsoratarmu
    Ka Koya Daga Wurin Babban Malami
  • Yesu Yana Ƙaunar Yara Ƙanana
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • “Ku ba Na Duniya ba Ne”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Mayu p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 13-14

Kada Ku Ji Tsoron Mutane

Me ya sa manzannin suka tsorata?

14:29, 31

  • Da farko, suna ganin kamar babu abin da zai same su. Har ma Bitrus yana ganin cewa zai riƙe amincinsa ga Yesu fiye da sauran manzannin

    Bitrus ya yi mūsun sanin Yesu

14:32, 37-41

  • Ba su kasance a faɗake ba kuma ba su yi addu’a ba

    Manzannin sun yi barci sa’ad da Yesu yake yin addu’a

Bayan an ta da Yesu daga mutuwa, mene ne ya taimaka wa manzannin su daina tsoron mutane kuma su yi wa’azi duk da adawa da aka yi musu?

13:9-13

  • Sun bi umurnin da Yesu ya ba su, kuma hakan ya taimaka musu su ci gaba da yin wa’azi duk da hamayya da kuma tsanantawa

  • Sun dogara ga Jehobah kuma sun yi addu’a sosai.​—A. M. 4:​24, 29

    Bitrus da Yohanna a gaban Majalisar Yahudawa

Wane yanayi ne zai iya nuna ko muna da ƙarfin hali?

Wata Mashaidiya da an kwantar da ita a asibiti tana tattaunawa da likitanta; wani yaro Mashaidi a cikin ajin makaranta ya ki ya tsara ma tutar kasa; an ba wa wata Mashaidiya katin gayyata zuwa liyafa da aka shirya a wurin aikinta
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba