Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Mayu p. 4
  • 14-20 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Mayu p. 4

14-20 ga Mayu

MARKUS 9-10

  • Waƙa ta 22 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Wahayi da Ke Ƙarfafa Bangaskiya”: (minti 10)

    • Mk 9:1​—Yesu ya yi alkawari cewa wasu manzanninsa za su ga wahayin da zai nuna abin da Mulkin zai yi (w05 2/1 4-5 sakin layi na 9-10)

    • Mk 9:​2-6​—Bitrus da Yakub da Yohanna sun ga yadda kamannin Yesu ya canja kuma ya soma tattaunawa da “Iliya” da kuma “Musa” (w05 2/1 5 sakin layi na 11)

    • Mk 9:7​—Jehobah ya yi magana don ya tabbatar musu cewa Yesu Ɗansa ne (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 10:​6-9​—Wace ƙa’ida ce Yesu ya yake nuna wa a nan game da aure? (w08 2/15 29 sakin layi na 11)

    • Mk 10:​17, 18​—Me ya sa Yesu ya yi ma wani mutum da ya kira shi “Malam Managarci” gyara? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 9:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w04-E 5/15 30-31​—Jigo: Me Yesu Yake Nufi da Kalaman da Ya Yi a Markus 10:25?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 131

  • “Abin da Allah Ya Haɗa . . . ”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Idan da Ƙauna da Daraja, Iyalai Za Su Zauna Lafiya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 7 sakin layi na 20-28

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 66 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba