Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Mayu p. 3
  • Ku Koyar da Yaranku Su Rika Bin Kristi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Koyar da Yaranku Su Rika Bin Kristi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Iyaye, Kuna Taimaka wa Yaranku Su Yi Baftisma?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Ya Kamata a Yi wa Matasa Baftisma Ne?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Za Ka Amfana Sosai Idan Ka Yi Baftisma!
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Iyaye, Ku Koyar Da ’Ya’yanku Cikin Ƙauna
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Mayu p. 3
Ana ma wani yaro baftisma

RAYUWAR KIRISTA

Ku Koyar da Yaranku Su Riƙa Bin Kristi

Iyaye suna farin ciki sosai idan suka ga yaransu sun yi ‘mūsun kansu, suka ɗauki gungumensu na azaba kuma suka bi’ Yesu. (Mk 8:34; 3Yo 4) Mene ne iyaye za su iya yi don su taimaka wa yaransu su bi Yesu, su yi alkawarin bauta wa Jehobah kuma su yi baftisma? Mene ne zai nuna cewa yaranku sun isa yin baftisma?

Ku Tafi Ku Almajirtar, Kuna Yi Musu Baftisma

Ku karanta “Saƙo ga Iyaye Kiristoci” da ke shafi na 4 zuwa 5 na ƙasidar nan ‘Ku Tafi Ku Almajirtar, Kuna Yi Musu Baftisma’, sai ku amsa tambayoyin nan:

  1. Wane ne almajiri?

  2. Mene ne ya kamata iyaye su koya wa yaransu?

  3. Bisa ga shekarunsu, ta yaya yara za su bi ƙa’idodin da ke nassosin nan domin su cancanci yin baftisma?

    • Kol 3:20

    • Lu 2:46

    • Za 122:1

    • Mt 4:4

    • Mt 6:33

    • 1Ko 15:33

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba