Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Janairu p. 3
  • Darussan da Muka Koya Daga Hudubar Yesu a kan Dutse

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Darussan da Muka Koya Daga Hudubar Yesu a kan Dutse
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • “Waɗanda suka san cewa suna bukatar ja-gorancin Allah, suna farin ciki.”—Matiyu 5:3.
    “Waɗanda suka san cewa suna bukatar ja-gorancin Allah, suna farin ciki.”—Matiyu 5:3.
  • An Sami Abinci a Lokacin Yunwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Sun Ci gaba da Koyar da Kalmar Allah da Ƙarfin Zuciya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Janairu p. 3
Masu roko

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 4-5

Darussan da Muka Koya Daga Huɗubar Yesu a kan Dutse

5:3

Shin kana marmarin karanta Kalmar Allah?

Wani yaro yana farin ciki

Wannan furucin “waɗanda suka san cewa suna bukatar ƙulla dangantaka da Allah” yana nufin “waɗanda suka san cewa suna bukatar ja-gorancin Allah.” (Mt 5:​3, New World Translation) Za mu nuna muna son ja-gorancin Allah idan . . .

  • muna karanta Littafi Mai Tsarki kowace rana

  • muna yin shiri kuma muna halartar taronmu

  • muna karanta littattafanmu da wasu abubuwan da ake saka mana a dandalinmu idan da lokaci

  • muna kallon shirinmu a Tashar JW kowane wata

Ta yaya zan kyautata yadda nake karanta Kalmar Allah?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba