Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Janairu p. 3
  • 8-14 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 8-14 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Janairu p. 3

8-14 ga Janairu

MATTA 4-5

  • Waƙa ta 82 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Darussan da Muka Koya Daga Huɗubar Yesu a kan Dutse”: (minti 10)

    • Mt 5:3​—Za mu yi farin ciki idan muna marmarin karanta Kalmar Allah (nwtsty na nazari)

    • Mt 5:7​—Za mu yi farin ciki idan muna nuna jin ƙai kuma muna jin tausayin mutane (nwtsty na nazari)

    • Mt 5:9​—Za mu yi farin ciki idan muna zaman lafiya da mutane (nwtsty na nazari; w07 12/1 17)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 4:9​—Mene ne Shaiɗan ya so ya sa Yesu ya yi? (nwtsty na nazari)

    • Mt 4:23​—Waɗanne ayyuka biyu masu muhimmanci ne Yesu ya yi? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 5:​31-48

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka duba shafi na 1.

  • Bidiyon Komawa Ziyara Ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.03 31-32​—Jigo: Shaiɗan Ya Jarabci Yesu a Haikali Na Zahiri Ne, Ko Kuma a Wahayi?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 130

  • Masu Albarka ne Waɗanda Aka Tsananta Musu Saboda Adalci: (minti 9) Ka saka bidiyon nan Iyalin Namgungs: An Saka Su a Fursuna don Imaninsu, kuma ka tattauna darussan da muka koya.

  • “Ta Yaya Za Ka Yi Sulhu da Ɗan’uwanka Tukuna?”: (minti 6) Tattaunawa. Ka nuna yadda mataki na ƙarshe a yanayoyi biyun ne ya fi dacewa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 2, sakin layi na 12-21 da akwatin da ke shafi na 24

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 141 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba