Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Oktoba p. 5
  • 16-22 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 16-22 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Oktoba p. 5

16-22 ga Oktoba

HOSIYA 1-7

  •  Waƙa ta 18 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Yana Son Nuna Ƙauna da Aminci, Kai Fa?”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Hosiya.]

    • Ho 6:​4, 5​—Rashin ƙauna da kuma amincin Isra’ilawa ya sa Jehobah baƙin ciki (w10 8/15 25 sakin layi na 18)

    • Ho 6:6​—Jehobah zai yi farin ciki idan mun nuna ƙauna da aminci (w07 10/1 15 sakin layi na 3; w07 7/1 19 sakin layi na 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ho 1:7​—A wane lokaci ne aka nuna wa Isra’ilawa jinƙai kuma aka cece su? (w07 10/1 13 sakin layi na 7)

    • Ho 2:18​—A wace hanya ce ayar nan ta cika a dā kuma yaya za ta cika a nan gaba? (w05 12/1 6 sakin layi na 16; g05-E 9/8 12 sakin layi na 2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ho 7:​1-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Yo 5:3​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka gayyaci mutumin zuwa taronmu.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) K. Sh 30:​11-14; Ish 48:​17, 18​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka nuna musu dandalin jw.org. (Ka duba mwb16.08 8 sakin layi na 2.)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 12-13 sakin layi na 16-18​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 124

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15) Jawabin da dattijo zai yi. Ka yi amfani da Hasumiyar Tsaro na 15 ga Nuwamba, 2015, shafi na 14, wajen yin gabatarwa ta minti biyar. Bayan haka, ka saka bidiyon nan Yadda Za a Ba da Gudummawa ta Na’ura. Bayan an nuna bidiyon, ka nuna shafin nan a jw.org, “Yadda Za Ka Ba da Gudummawa don Aiki Na Dukan Duniya” kuma ka ambata hanyoyin da za ku iya ba da gudummawa a ƙasarku.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 20 sakin layi na 1-6, akwatunan nan “Gagarumin Aikin Agaji da Muka Soma Yi a Zamaninmu,” “Yin Shiri Don Bala’i,” da kuma “Sa’ad da Bala’i Ya Auku!”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 50 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba