Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Yuni p. 2
  • 5-11 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Yuni p. 2

5-11 ga Yuni

IRMIYA 51-52

  •  Waƙa ta 37 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Maganar Jehobah Tana Cika a Koyaushe”: (minti 10)

    • Irm 51:11, 28​—Jehobah ya faɗi sunan mutumin da zai halaka Babila (it-2-E 360 sakin layi na 2-3)

    • Irm 51:30​—Jehobah ya ce Babiloniyawa ba za su yaƙi Fasiyawa ba (it-2-E 459 sakin layi na 4)

    • Irm 51:37, 62​—Jehobah ya annabta cewa Babila za ta zama kango (it-1-E 237 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 51:25​—Me ya sa aka kira Babila “dutse mai-halakarwa”? (it-2-E 444 sakin layi na 9)

    • Irm 51:42​—Mene ne ma’anar furucin nan ‘tekun’ da zai “afko wa” Babila? (it-2-E 882 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 51:​1-11

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su nuna wa maigida bayanin da ke jw.org ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > TAIMAKO DOMIN IYALI.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 152

  • “Ka Gaskata da Alkawuran Jehobah Kuwa?”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su riƙa tattauna annabcin Littafi Mai Tsarki da juna a kai a kai domin bangaskiyarsu ta yi ƙarfi.​—Ro 1:11, 12.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 13 sakin layi na 24-32

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 49 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba