15-21 ga Mayu
IRMIYA 39-43
Waƙa ta 133 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Zai Sāka wa Kowa Bisa ga Ayyukansa”: (minti 10)
Irm 39:4-7—Zadakiya ya sha wahala don ya yi rashin biyayya ga Jehobah (it-2-E 1228 sakin layi na 4)
Irm 39:15-18—Jehobah ya sāka wa Ebed-melek don ya dogara gare shi (w12 7/1 23 sakin layi na 5)
Irm 40:1-6—Jehobah ya kula da Irmiya, bawansa mai aminci (it-2-E 482)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Irm 42:1-3; 43:2, 4—Waɗanne darussa ne za mu iya koya daga kuskuren da Johanan ya yi? (w03 5/1 16 sakin layi na 10)
Irm 43:5-7—Mene ne ma’anar abubuwan da aka ambata a ayoyin nan? (it-1-E 463 sakin layi na 4)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 40:11–41:3
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ish 46:10—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don koma ziyara.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yoh 12:7-9, 12—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don ziyara ta gaba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 161 sakin layi na 19-20—Ka gayyato mutumin zuwa taro.
RAYUWAR KIRISTA
“Jehobah Zai Albarkace Ku don Ƙaunarku” (Za 71:18): (minti 15) Tattaunawa. Ka soma da saka bidiyon nan Jehobah Zai Albarkace Ku don Ƙaunarku.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 12 sakin layi na 16-23, da akwatunan nan “‘Mun Yi Mamaki’” da “Ziyarar Mako-Mako Mai Amfani,” da kuma “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 123 da Addu’a