DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 32-34
Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Ƙasarsu
Hoto
32:9-14
Irmiya ya bi matakan da ake bi don sayan fili.
33:10, 11
Jehobah ya nuna alheri sa’ad da ya yi alkawari cewa zai maido da Isra’ilawan da suka bi umurninsa zuwa ƙasarsu.