Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Mayu p. 2
  • 1-7 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 1-7 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Mayu p. 2

1-7 ga Mayu

JEREMIAH 32-34

  •  Waƙa ta 138 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Ƙasarsu”: (minti 10)

    • Irm 32:6-9, 15​—Jehobah ya umurci Irmiya ya sayi fili don ya nuna cewa zai maido da Isra’ilawa ƙasarsu (it-1-E 105 sakin layi na 2)

    • Irm 32:10-12​—Irmiya ya bi dukan dokokin yarjejeniyar sa’ad da yake sayan filin (w07 4/1 10 sakin layi na 4)

    • Irm 33:7, 8​—Jehobah ya yi alkawarin cewa zai “tsarkake” Isra’ilawan da suke zaman bauta (jr-E 152 sakin layi na 22-23)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 33:15​—Wane ne “reshe” daga Dauda? (jr-E 173 sakin layi na 10)

    • Irm 33:23, 24​—Waɗanne ‘ƙabilu biyu’ ne ake nufi a nan? (w07 4/1 10 sakin layi na 5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 32:​1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa kowa ya yi amfani da bidiyon gabatarwar wa’azi sa’ad da suke ba da ƙasidar nan Yadda Iyalinku Za Ta Zauna Lafiya.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 6

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafi na 67-71)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 12 sakin layi na 1-8, akwatin nan “Ya Amince da Gyara Cikin Tawali’u”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 23 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba