Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Afrilu p. 4
  • 10-16 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 10-16 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Afrilu p. 4

10-16 ga Afrilu

IRMIYA 22-24

  •  Waƙa ta 52 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kana da ‘Zuciya Wadda Za Ta San’ Jehobah?”: (minti 10)

    • Irm 24:1-3​—Jehobah ya kwatanta mutane da ɓaure (w13 3/15 8 sakin layi na 2)

    • Irm 24:4-7​—Ɓaure mai kyau yana wakiltar mutanen da suke yin biyayya (w13 3/15 8 sakin layi na 4)

    • Irm 24:8-10​—Ɓaure marar kyau yana wakiltar mutanen da suke rashin biyayya (w13 3/15 8 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 22:30​—Shin wannan furucin yana nufin cewa Yesu Kristi ba zai zauna a kursiyin Dauda ba? (w07 4/1 10 sakin layi na 2)

    • Irm 23:33​—Mece ce “nawayar Ubangiji”? (w07 4/1 10 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 23:​25-36

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.2​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.2​—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 5 sakin layi na 1-2​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 60

  • “Ku Ƙarfafa ‘Yan’uwan da Suka Daina Wa’azi”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ku Ƙarfafa ‘Yan’uwan da Suka Daina Wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 11 sakin layi na 1-8

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 93 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba