DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 43-46
Jehobah Allah Ne Mai Annabcin Gaskiya
Hoto
Wajen shekara 200 kafin a halaka Babila, Jehobah ya yi amfani da Ishaya wajen annabta yadda za a yi hakan.
44:27–45:2
Sairus ne wanda zai halaka Babila
Za a bar ƙofofinta a buɗe
Za a “ƙafe” ko kuma busar da Kogin Yufiretis, wanda ya kewaye birnin