Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 7
  • 30 ga Janairu–5 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 30 ga Janairu–5 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 7

30 ga Janairu–5 ga Fabrairu

ISHAYA 43-46

  •  Waƙa ta 33 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Allah Ne Mai Annabcin Gaskiya”: (minti 10)

    • Ish 44:26-28​—Jehobah ya annabta cewa za a sake gina Urushalima da haikalin kuma ya ce Sairus ne zai halaka Babila (ip-2-E 71-72 sakin layi na 22-23)

    • Ish 45:1, 2​—Jehobah ya yi bayani dalla-dalla game da yadda za a halaka Babila (ip-2-E 77-78 sakin layi na 4-6)

    • Ish 45:3-6​—Jehobah ya faɗi dalilan da suka sa ya zaɓi Sairus ya halaka Babila (ip-2-E 79-80 sakin layi na 8-10)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 43:10-12​—A wace hanya ce Isra’ilawa suka kasance al’umma da ke ba da shaida a madadin Jehobah? (w14 11/15 21-22 sakin layi na 14-16)

    • Ish 43:25​—Me ya sa Jehobah yake share laifuffukanmu? (ip-2-E 60 sakin layi na 24)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 46:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg​—Ka yi wa abokin makarantarku ko kuma na aikinku wa’azi.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) fg​—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 4

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 143

  • Ta Yaya Muka San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?: (minti 15) Ka saka bidiyon nan Ta Yaya Muka San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?. Bayan haka, sai ka tattauna tambayoyin nan: Ta yaya za mu iya yin amfani da bidiyon nan don yin wa’azi a inda akwai jama’a da gida-gida da kuma sa’ad da muke harkokinmu na yau da kullum? Wane albarka ne ka samu sa’ad da ka yi amfani da wannan bidiyon?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 7 sakin layi na 19-23, da akwatin nan “JW.ORG,” da taswirar nan “Wasu Hanyoyi da aka Yi Amfani da su Don Yin Wa’azi ga Mutane da Yawa,” da kuma akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 103 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba