Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Nuwamba p. 8
  • 28 ga Nuwamba–4 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 28 ga Nuwamba–4 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Nuwamba p. 8

28 ga Nuwamba–4 ga Disamba

WAƘAR WAƘOƘI 1-8

  • Waƙa ta 106 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Yi Koyi da Bashulammiya”: (minti 10)

    • [Ka sa bidiyon Gabatarwar Littafin Waƙar Waƙoƙi.]

    • W. Wa 2:7; 3:5—Bashulammiyar ta ƙuduri niyyar jiran mutumin da zai ƙaunace ta sosai (w15 1/15 31 sakin layi na 11-13)

    • W. Wa 4:12; 8:​8-10—Ta kasance da aminci yayin da take jira (w15 1/15 32 sakin layi na 14-16)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • W. Wa 2:1​—Wane hali ne ya daɗa sa Bashulammiyar kyau? (w15 1/15 31 sakin layi na 13)

    • W. Wa 8:6​—Me ya sa aka kwatanta ƙauna da “harshen wuta mai-tsanani na Ubangiji”? (w15 1/15 29 sakin layi na 3; w06 12/1 27 sakin layi na 10)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) W. Wa 2:​1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) bhs—Ka yi amfani da bidiyon Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? wajen gabatar da littafin. (Abin lura: Kada a saka bidiyon sa’ad da ake gwajin.)

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) bhs​—⁠Ka gayyaci mutumin zuwa taro.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 31 sakin layi na 8-9

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 115

  • “Tambayoyin Matasa​—Shekaruna Sun Isa In Sami Masoyi Kuwa?”: (minti 9) Jawabin da aka ɗauko daga talifin nan “Tambayoyin Matasa​—Shekaruna Sun Isa In Sami Masoyi Kuwa?”

  • Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Ƙarya?: (minti 6) Ka nuna da kuma tattauna bidiyon nan Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Ƙarya?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 4 sakin layi na 16-23, akwatin da ke shafi na 48

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 34 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba