Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Nuwamba p. 6
  • 21-27 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 21-27 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Nuwamba p. 6

21-27 ga Nuwamba

MAI-WA’AZI 7-12

  • Waƙa ta 41 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Tuna da Mahaliccinka . . . a Cikin Kwanakin Ƙuruciyarka”: (minti 10)

    • M. Wa 12:1​—Matasa su yi amfani da lokacinsu da kuzarinsu a hidimar Allah (w14 1/15 18 sakin layi na 3; 22 sakin layi na 1)

    • M. Wa 12:​2-7​—Matasa ba sa fuskantar “miyagun kwanaki” da tsufa ke haifarwa (w08 11/15 23 sakin layi na 2; w06 11/1 31 sakin layi na 14)

    • M. Wa 12:​13, 14​—Bauta wa Jehobah ce hanya mafi kyau na yin rayuwa mai ma’ana (w12 1/1 28 sakin layi na 1-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • M. Wa 10:1​—A wace hanya ce “wauta kaɗan takan rinjayi hikima”? (w06 11/1 31 sakin layi na 10)

    • M. Wa 11:1​—Mene ne yake nufi mu jefa ‘abincinmu a bisa ruwaye’? (w06 11/1 31 sakin layi na 12)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) M. Wa 10:12–11:10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 2Ti 3:​1-5—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Isha 44:27–45:2​—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 26 sakin layi na 18-20​—Ka gayyaci ɗalibin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 95

  • “Matasa—Kada Ku Yi Jinkirin Shigan ‘Ƙofa Mai-Faɗi’”: (minti 15) Ka saka bidiyon nan Matasa—Jehobah Yana Ƙaunarku, sai ku tattauna talifin.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 4 sakin layi na 7-15, akwatin da ke shafi na 44, 46

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 148 da Addu’a

    Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba