Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Oktoba p. 7
  • “Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Iyaye, Ku Koyar Da ’Ya’yanku Cikin Ƙauna
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • Horo, Alama Ce Ta Kaunar Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Ƙauna Ce Take Sa Jehobah Ya Yi Mana Horo
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Oktoba p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 22-26

“Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa”

Wata uwa tana karanta wa ’yarta nassi, mahaifin da yaronsa kuma suna yin tukunya

Littafin Misalai yana ɗauke da shawara mai kyau ga iyaye. Lanƙwasa reshen itacen da bai yi girma ba tukun zai iya shafansa yayin da yake girma. Hakazalika, koyar da yara tun suna ƙanana zai taimaka musu su bauta wa Jehobah sa’ad da suka yi girma.

22:6

  • Wani yana daure bishiya

    Muna bukatar lokaci da kuma ƙoƙari don mu koyar da yara

  • Wajibi ne iyaye su kafa misali mai kyau wajen koyar da yaransu da ƙarfafa su da kuma horar da su

22:15

  • Horarwa tana ratsa zukatan mutane

  • Yara suna bukatar horo iri-iri

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba