DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 19-25
Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu
NASSI |
ANNABCI |
CIKAR ANNABCIN |
|---|---|---|
Zabura 22:1 |
Kamar Allah ya yasar da shi |
|
Zabura 22:7, 8 |
An masa dariya sa’ad da yake kan gungume |
|
Zabura 22:16 |
An kafa shi a kan gungume |
|
Zabura 22:18 |
An yi cacā da tufafinsa |
|
Zabura 22:22 |
Ya kafa misali wajen gaya wa mutane sunan Jehobah |